4th Street Bar Hive-Bar

Hive-Bar Powered by Hive beta-fdb5b5b

Community post

Vibes Web3 Music Competition week 34-Watarana (Cover)

▶️ Watch on 3Speak


Hi everyone its another week of vibe web3 music competition week 34
My name is jaypat,And i will be doing a cover of "WATARANA" which means SOMEDAY by sir billy a Nigerian gospel singer.
This song is in hausa and a worship song which talks about our worship to God now that we are still in our youthful age ,Now is the time we need to come closer to God and dwell in his presence because someday we won't have the opportunity...

.
A gareka na kawo yabo na
Da sujada cikin zuciya ta
A gareka na kawo yabo na
Sujada a cikin zuciyana eya
Yanzun ne nake da dama
In raira maka yabo
Watarana, watarana bani
Help me sing yanzun ne
Yanzun ne nake da dama
In raira maka yabo
Watarana, watarana bani
Yanzun ne nake da dama
In raira maka yabo
Watarana, watarana bani
A gareka
A gareka na kawo yabo na
Da sujada a cikin zuciyata
A garaika
A gareka na kawo yabo na
Da sujada
Da sujada a cikin zuciyata
Gareka sarkin runduna
A gareka na kawo yabo
Da sujada a cikin zuciyata
A gareka yeah
A gareka na kawo yabo na
Da sujada a cikin zuciyata
https://www.musixmatch.com/pro/


▶️ 3Speak

79 upvotes $5.07

Replies (5)

Review before signing

Posting as . Signing with . Keychain permission: Posting. Hive Keychain will ask you to approve this action next.


  
Technical details

Operation fingerprint: